NAIJ.COM
HOTUNA: Mutanen Wanda Buhari Ya Maraba A Abuja
NAIJ.COM
Shugaba Muhammadu Buhari ya maraba wani tawagar daga gwamnatin kasar Venezuela. Mataimakin ministan kasar Venuezela na nahiyar Afirika, Renaldo Bolivar shine ya kai tawagar din zuwa fadar shugaban kasa a Laraba 21, ga watan Oktoba.